Tashin hankali! Wata shahrarriyar kamfanin jarida ta bada rahoton cewa Buhari na samun matsala wajen magana

Tashin hankali! Wata shahrarriyar kamfanin jarida ta bada rahoton cewa Buhari na samun matsala wajen magana

Jaridar Sahara Reporters ta bada wata rahoto game da rashin lafiyan shugaba Buhari mai ban tsoro.

Tace shugaba Muhammadu Buhari wanda ya bar Najeriya kimanin kwanaki 45 da suka gabata na da wani cuta da ake zargin ciwon daji ne kuma yana samun matsala wajen magana, majiya ta bayyana hakan.

YANZU-YANZU: Tashin hankali! Wata shahrarriyar kamfanin jarida ta bada rahoton cewa Buhari na samun matsala wajen magana

YANZU-YANZU: Tashin hankali! Wata shahrarriyar kamfanin jarida ta bada rahoton cewa Buhari na samun matsala wajen magana

Kafin yanzu, ance Shugaba Buhari na fama da ciwon rashin tuna abu. wannan bayani da aka samu ya fito ne daga wani yunkurin wasu miyagu sukayi kokarin dawo da shi domin yaudaran yan Najeriya,cewar Sahara Reporters.

KU KARANTA: Rochas Okorocha yayi buda baki da Musulmai

Da yawa daga cikin ma’aikatan Buhari da suka je Landan gaishe da shi basu samu daman ganawa da shi ba, yayinda wasu suka dawo gida ba tare da sanin halin da yake ciki ba kuma ranan da ake sa ran zai dawo.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel