Dubun wasu ɓarayi ta cika, Anyi musu ɗaurin demon minti (Hotuna)

Dubun wasu ɓarayi ta cika, Anyi musu ɗaurin demon minti (Hotuna)

- Dubun wasu ɓarayi ta cika, Anyi musu ɗaurin demon minti

- Barayin sun shiga hannu ne a jihar Legas yayin da suka fita sata

Wasu yan fashi sun gamu da fushin matasa a jihar Legas bayan da Allah ya tona asirinsu a lokacin da suka yi wata gagarumar sata a wata ma’ajiyar kaya.

NAIJ.com ta ruwaito sunayen barayin kamar haka: Chinedu Eke, Emeka Okoli, Ike Akuekwe da Stephen Umeh, kuma an kama su ne a ranar Lahadi 18 ga watan Yuni bayan sun fasa dakin ajiyan kayyaki sun kwashi kaya.

KU KARANTA: Shin gaskiya ne an sace Dabinon Makkah a Najeriya? Kalli hotunan nan kafin ka yanke hukunci

A daidai lokacin da suka kammala cika motar tasu da kaya ne, har ma sun tashi motar sun fara tafiya, sai Yansanda suka yi musu tarkon rago a daidai unguwar Ilufe, yankin Alaba na jihar Legas.

Dubun wasu ɓarayi ta cika, Anyi musu ɗaurin demon minti (Hotuna)

Barayin

A yan kwanakin nan ma yansandan jihar Legas sun samu nasarar cafke wani kasurgumin dan fashi, Evans mai satar mutane a yankin Igando na jihar Legas.

Ga sauran hotunan nan:

Dubun wasu ɓarayi ta cika, Anyi musu ɗaurin demon minti (Hotuna)

Barayin

Dubun wasu ɓarayi ta cika, Anyi musu ɗaurin demon minti (Hotuna)

Barayin

Dubun wasu ɓarayi ta cika, Anyi musu ɗaurin demon minti (Hotuna)

Kayan da aka sata

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ana yi shirin ma wani sanata kiranye:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel