Wani sanata ya biya sama da miliyan 4 don fitar da mutane 34 daga gidan kaso (Hotuna)

Wani sanata ya biya sama da miliyan 4 don fitar da mutane 34 daga gidan kaso (Hotuna)

- Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya fitar da wasu mutane 34 daga gidan kaso albarkacin watan Ramadan

- Sanatan ya biya sama da miliyan 4 don fitar da fursunoni 34

- Furusunonin sun yi alkawari za su canza halayensu zuwa nagari

Tsohon gwamnan jihar Sakwato, sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya biya kudi sama da naira milyan 4 don fitar da wasu mutane 34 daga gidan kaso alfarmar wannan watan azumi na Ramadan da muke ciki.

Kamar yadda NAIJ.com ke da labari, an fitar da wadannan mutane ne daga gidajen kaso na Sokoto Central Prison, Tambuwal, Bissalam, Wurno da Gwadabawa Satellite.

KU KARANTA: Hukumar yan sanda ta cafke gungun matasa yan fashin da dan shekara 22 ke jagoranta (Hotuna)

Wani sanata ya biya sama da miliyan 4 don fitar da mutane 34 daga gidan kaso (Hotuna)

Wasu daga cikin furusunonin da sanata Wamakko fitar

Da suke jawabi, mutanen sun yi godiya, kuma sun ce za su canza halayensu zuwa nagari.

Wani sanata ya biya sama da miliyan 4 don fitar da mutane 34 daga gidan kaso (Hotuna)

Furusunonin da tsohon gwamnan jihar Sakwato, sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya biya sama da miliyan 4 don fitar da su

Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko na wakiltar mazabar Sakwato ta arewa a majalisar dattawan Najeriya.

Wani sanata ya biya sama da miliyan 4 don fitar da mutane 34 daga gidan kaso (Hotuna)

Furusunoni 34 da aka fitar a lokacin da ake masu jawabi

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Iyalan mutanen da jami'an tsaro na farin kaya ta tsare

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel