Rayuka 2 sun salwanta, an kona Masallaci da coci yayinda Hausawa sukayi rikici da yan jihar Ribas

- Rikicin ta sabbaba kona Masallaci da coci yayinda aka hallaka mutane 2

- An samu labarin cewa rikicin ta faru ne yayinda Hausawa suka ki biyan harajin da aka amsa a hannunsu kullun

An samu wata rikici tsakanin Hausawa mazauna jihar Ribas da yan garin Onne a karamar hukumar Eleme na jihar Ribas inda mutane 2 suka hallaka.

Kana kuma wasu da dama sun jikkata yayinda aka kona Masallaci da coci a garin.

Jaridar Punch ta bada rahoton cewa mambobin amsan harajin sun tafi garejin Opaku ne wanda mutanen Hausawa ke zaune cikin suka bukacesu da su biya kudin haraji.

Rayuka 2 sun salwanta, an kona Masallaci da coci yayinda Hausawa sukayi rikici da yan jihar Ribas

Rayuka 2 sun salwanta, an kona Masallaci da coci yayinda Hausawa sukayi rikici da yan jihar Ribas

Game da cewan rahoto, sai daya daga cikin Hasawan yace lallai ba zai biya ba, kafin kace me, sai aka fara baiwa hammata iska inda aka kasha mai amsan haraji daya.

Rayuka 2 sun salwanta, an kona Masallaci da coci yayinda Hausawa sukayi rikici da yan jihar Ribas

Rayuka 2 sun salwanta, an kona Masallaci da coci yayinda Hausawa sukayi rikici da yan jihar Ribas

NAIJ.com ta samu rahoton cewa wannan abu ya batawa mazaunin yankin rai kawai sai suka kai hari Masallaci inda suka kasha Bahaushe daya.

KU KARANTA: El-Rufai yace dole ne a koma gidaEl-Rufai yace dole ne a koma gida

Su kuma Hausawa sukayi ramuwar gayya ta hanyar raga-raga da kayayyakin wata coci.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

NAIJ.com
Mailfire view pixel