An kama wasu mata da laifin siyar da yaro dan shekara daya akan farashi N6oo, ooo

An kama wasu mata da laifin siyar da yaro dan shekara daya akan farashi N6oo, ooo

- An kama wasu mata da laifin siyar da yaro mai shekara daya a duniya

- Sun siyar da yaron ne ga wani Inyamuri kan farashin naiar dubu dari shidda

An kama wasu mata guda biyar kan laifin siyar da wani karamin yaro mai shekara daya a duniya a jihar Imo dake kudancin Nijeriya.

Kwamishinan 'yan sanda na jihar Imo, Chris Ezike shine ya bayyana hakan a lokacin da yake nuna matan ga taron 'yan jarida.

KU KARANTA KUMA: Abin al’ajabi: Wani masallaci da mata da maza ke ibada a tare

An bayyana sunayen su a matsayin Chinonye Okere, Joy Ama, Eucheria Amadi, Pauline Uzoamaka, Nnenne Okere.

An kama wasu mata da laifin siyar da yaro dan shekara daya akan farashi N6oo, ooo

An kama wasu mata da laifin siyar da yaro dan shekara daya akan farashi N6oo, ooo

Ya bayyana cewa Matan suna cikin wata kungiyar mafiya dake harkar siyar da jarirai a yankin kudancin kasar nan, inda suke kai yaran zuwa jihohi daban daban dake kudancin Najeriya.

NAIJ.com ta samu labarin cewa tuni har sun siyar da yaron ga wani inyamuri dake jihar Lagos mai suna Uzoamaka, wanda shima aka kamo shi tare da yaron.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda

Canji! Gwamnatin shugaba Buhari zata sake ɗiban sabbin hafsoshin Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel