Tab-di-jan: Neman aiki: Mutane 40,000 na neman gurbin mutane 1, 000

Tab-di-jan: Neman aiki: Mutane 40,000 na neman gurbin mutane 1, 000

– Ministan cikin gida yace masu neman aiki sun yi masu mugun yawa

– Dambazau yace mutane 40,000 ke neman wurin mutane 1, 112

– Da dama dai ba za su samu wannan aiki ba bisa dukkan alamu

Dubunnan Jama'a ke neman aikin 'Immigration'

A lokacin Shugaba Jonathan dai an yi yunkurin daukar Ma'aikata

Hakan bai yiwu ba sai daga karshe a ka dauki wasu a boye

Tab-di-jan: Neman aiki: Mutane 40,000 na neman gurbin mutane 1, 000

Mutane 40,000 sun nemi aikin shige-da-fice

Ministan harkokin cikin gida Abdurrahman Dambazau yace masu neman aiki sun yi masu mugun yawa a halin yaznzu. Mun samu labari cewa dai mutane sama da 40,000 ne ke neman aikin Jami’an shige-da-fice na kasar.

KU KARANTA: Dubi yadda Malam ya daure wani Almajiran sa

Tab-di-jan: Neman aiki: Mutane 40,000 na neman gurbin mutane 1, 000

Masu neman aiki sun yi mana yawa Inji Ministan cikin gida

Gwamnati dai za ta dauki karin mutane kusan 1, 100 a matsayin Ma’aikatan kula da shige da fice na Najeriya watau Immigration. A karshen lokacin mulkin Jonathan an dauki wasu Ma’aikatan wanda Ministan yace dole sai an kara duba lamarin, gaba daya dai za a dauki ma’aikata 2000.

Kuna sane cewa kwanan nan Kwastam ta damke kayan fasakauri na sama da Miliyan 600 a daga watan hudu na Afrilu zuwa makon jiya kamar yadda mu ka ji labari. Daga ciki dai akwai wasu kayan N334,042,396.8 da kuma wasu na N273,675,138.75.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wani tsohon Sojan yakin Biyafara yayi magana

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Alheri gadon barci: Halayyar kirki da wani mutumi ya nuna ma wata Zakanya ya sa sun shaƙu da juna, kalli hotunan su

NAIJ.com
Mailfire view pixel