Dalili 1 tal zai sa Dan wasa Ronaldo ya cigaba da kwallo a Real Madrid

Dalili 1 tal zai sa Dan wasa Ronaldo ya cigaba da kwallo a Real Madrid

– Dan wasan Real Madrid zai zauna a Real Madrid kan dalili guda

– Cristiano Ronaldo yace sai Kulob din ta biya harajin da ke kan sa

– Ronaldo na iya tashi daga Kungiyar Real Madrid shekarar bana

Ronaldo yace dalili daya fa zai sa ya cigaba da taka leda a Real Madrid

Ana zargin ‘Dan wasan da kin biyan haraji a Kasar Sifen

Cristiano yace dole sai dai in Real Madrid za ta biya kudin da ke kan sa

Dalili 1 tal zai sa Dan wasa Ronaldo ya cigaba da kwallo a Real Madrid

Dan wasa Cristiano Ronaldo zai bar Real Madrid

Akwai kishin-kishin din cewa Dan wasa Cristiano Ronaldo na Real Madrid zai bar kulob din bayan da maganar kin biyan wasu kudin haraji ta bullo. Dan wasan yace in dai ya zauna to Kungiyar sai ta biya wannan kudi.

KU KARANTA: Kungiyoyi 3 da ke neman Ronaldo na Real Madrid

Dalili 1 tal zai sa Dan wasa Ronaldo ya cigaba da kwallo a Real Madrid

Dan wasa Ronaldo tare da sauran 'Yan kwallon Real Madrid

Kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar Daily Mirror ‘Dan wasan yace dole sai Real Madrid ta biya kusan Dala Miliyan 16 da ake zargin sa da kin biya na haraji domin ya cigaba da takawa Kungiyar leda.

Rahotanni daga Kasar Sifen na nuna cewa Tauraron Dan wasan Kungiyar na Real Madrid na shirin tashi bayan an fusata sa game da zargin kin biyan harajin inda yace Kungiyar sa tayi watsi da shi.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Za a kori Inyamurai daga Arewacin Najeriya?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC

Makamai miliyan 350 marasa rajista Ke yawo a Najeriya - Kungiyar UNREC
NAIJ.com
Mailfire view pixel