Ka kyale Inyamurai su yi tafiyar su: ‘Yan Arewa sun rubutawa Osinbajo takarda

Ka kyale Inyamurai su yi tafiyar su: ‘Yan Arewa sun rubutawa Osinbajo takarda

– Inyamuran Najeriya na nema a ba su Kasar Biyafara

– Wasu Matasa sun yi kira a kyale Inyamuran su bar Kasar nan

– An yi kira da Osinbajo ya rabu da Inyamuran su bantale

Wata Kungiyar Arewa ta nemi a kyale Inyamurai su bar Yankin. An rubuta wasika ga Mukaddashin Shugaban kasar Najeriya. Wasu Inyamamuran Najeriya dai na nema su kafa kasar Biyafara.

Ka kyale Inyamurai su yi tafiyar su: ‘Yan Arewa sun rubutawa Osinbajo takarda

An yi kira da Osinbajo: Ka kyale Inyamurai su bantale

Mun ji cewa wata Kungiyar hadakar Arewa ta nemi Mukaddashin Shugaban kasar Najeriya Farfesa Osinbajo ya kyale Inyamurai su bar kasar zuwa duk inda za su je. Shugabannin Kungiyar sun ce ba matsala don an ba Kasar Ibo ‘Yancin su.

KU KARANTA: Yemi Osinbajo ya nada wani sabon mukami

Ka kyale Inyamurai su yi tafiyar su: ‘Yan Arewa sun rubutawa Osinbajo takarda

A rabu da Inyamurai su tafi Biyafara - Matasan Arewa

Kungiyar na ganin zai yi wahala a iya samun hadin kai wajen tattaunawar da ake yi. Haka kuma Kungiyar ta zargi Inyamuran da fara tada duk wutar fitina a Najeriya tun fil-azal inda tace don Allah a kyale su zuwa Biyafarar da su ke hari.

Jiya kun ji cewa ‘Yan Kudancin Najeriya sun fito da ‘Yan takara kusan 15 a zabe mai zuwa daga ciki akwai matar tsohon shugaban kasa watau Patience Jonathan. Inyamurai dai sun ce zabe mai zuwa babu gudu ba ja da baya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

An maida Kauyen Nnamdi Kanu wani garin ibada

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha

Jirgin mata zalla na farko zai sauka Najeriya daga kasar Habasha
NAIJ.com
Mailfire view pixel