An gama boye-boyen: Fadar Shugaban kasa tace an yi Shugaba aiki har sau 2 a asibiti

An gama boye-boyen: Fadar Shugaban kasa tace an yi Shugaba aiki har sau 2 a asibiti

– Rashin lafiya ta tasa Shugaban kasar Benin a gaba

– An yi wa Shugaban aiki a Birnin Faris na Kasar Faransa

– Shugaba Talon dai ya dade yana jinya a asibiti

Shugaba Partrice Talon na fama da rashin lafiya

Abin ya kai an yi wa Shugaban aiki har sau biyu

Kusan wata guda kenan Shugaban kasar ba ya Gari

An gama boye-boyen: Fadar Shugaban kasa tace an yi Shugaba aiki har sau 2 a asibiti

An yi wa Shugaban Kasar Benin aiki a Kasar Faransa

Shugaba Partrice Talon na Kasar Benin na fama da rashin lafiya na kusan wata guda wanda har ta kai aka kai shi Birnin Faris domin ya ga Likita. Rahoto na zuwa cewa dai har ta kai an yi wa Shugaban aiki a jiki har sau biyu.

KU KARANTA: An zargi Shugaba Buhari da kashe Kiristanci

An gama boye-boyen: Fadar Shugaban kasa tace an yi Shugaba aiki har sau 2 a asibiti

Shugaban kasar Benin Talon Shugaba Buhari ba lafiya

An dai shafe wata guda kenan Shugaban kasar na Benin na Kasar Faransa inda ake lura da shi. Fadar shugaban kasar da farko dai ta bayyana cewa ba shakka an yi shugaban aiki wanda kusan duk ana sa rai cewa an dace.

Haka kuma a Najeriya Shugaba Buhari Muhammadu ya koma Asibiti a can Landan tun kwanaki. Farfesa Yemi Osinbajo ke rike ragamar kasar har lokacin da Ubangiji yayi shugaba Buhari ya dawo.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Da gaske duk Afrika ba kamar Najeriya?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017

Gwamnati ta karrama wadanda suka bada gudummawa wajen habakar kasuwanci a 2016/2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel