Hukumar yan sanda tayi ram da masu addaban jama’a a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Hukumar yan sanda tayi ram da masu addaban jama’a a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Hukumar yan sandan Najeriya ta gabatar da wasu masu garkuwa da mutane da suka addabi mutane a titin Abuja zuwa Kaduna a yau. Litinin, 19 ga watan Yuni a hedkwatan hukumar da ke Abuja.

Kakakin hukumar yan sanda tarayya, CSP Moshood Jimoh ya bayyana hakan ne a wata jawabi da ya saki da yammacin yau ta shafin hukumar ta Facebook.

Ya saki jeri sunayen wadanda aka kama tare da shekarun da abubuwan da aka kamasu da shi.

Jerin sunayen masu garkuwa da mutanen:

1. Adamu Mamman Master (Shugaba)

2. Ali Rabo Blacky (Mataimaki)

3. Shehu Idris Shagari (Mataimaki)

4. Umar Antijo (Dan liken asiri)

5. Auwalu Ahmadu

Hukumar yan sanda tayi ram da masu addaban jama’a a hanyar Abuja zuwa Kaduna

Hukumar yan sanda tayi ram da masu addaban jama’a a hanyar Abuja zuwa Kaduna

6. Babangida Abdullahi

7. Usman Abdulmumuni

8. Ahmadu Abdulahi

Abubuwan da aka kwace:

i. Wayoyi 3

ii. Layin waya 4

iii. ₦17,000.00)

iv. Adduna

v. Kayan soji 2

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duba da sakamakon babban zaben PDP, anya Atiku bai yi kamun gafiyar baidu ba?

Duba da sakamakon babban zaben PDP, anya Atiku bai yi kamun gafiyar baidu ba?

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel