Sallar azumi: Za’a ga wata a Adamawa, Maiduguri, Taraba, da Damaturu ranan Asabar - NASRDA

Sallar azumi: Za’a ga wata a Adamawa, Maiduguri, Taraba, da Damaturu ranan Asabar - NASRDA

- Za'a ga watan Shawwal ranan Asabar 29 ga watan Ramdana

- Za'a gani a jihohi 5 kafin saura jihohin tarayya

Hukumar binciken sararin samaniya wato National Space Research and Development Agency (NASRDA) ta ce za’a wata Shawwal ranan Asabar 25 ga watan Yuni wanda zai kawo karshen watan Ramadana tsakanin karfe 6.29pm da 8.40pm na dare.

A wata jawabin da shugaban labarai na hukumar, Dr Felix Ale, ya saki, yace watan zata fara bayyana ne kuma za’a iya gani da ido ba tare da matsala ba amma za’a fi gani da na’urar duba wata.

Sallar azumi: Za’a ga wata a Adamawa, Maiduguri, Taraba, da Damaturu ranan Asabar - NASRDA

Sallar azumi: Za’a ga wata a Adamawa, Maiduguri, Taraba, da Damaturu ranan Asabar - NASRDA

Yace ganin watan da idanuwa zai kawo karshen wata Ramadana kuma sarkin Musulmai, Sultan Sa’ad Abubakar zai sanar ga al’ummar Musulmai.

KU KARANTA: Kalli yadda wani Malami ya sanyawa almajiri mari

Hukumar tayi bayanin cewa za’a ga watan ranan 25 ga watan Yuni, 2017 tsakanin karfe 6:29 zuwa karfe 8:40 a garin Fatakwal, Adamawa, Maiduguri, Taraba,da Damaturu sannan daga baya misalign karfe 7:49 zuwa 8:40, za’a gani a garin Sakkwato.

Sauran jihohin tarayya kuma zasu gani daga baya idan Allah ya yarda.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel