Dan shekara 11 yayi bayanin yadda yake aika mutane lahira (hotuna, bidiyo)

Bidiyon wani dan karamin yaro mai suna 'Shanawole', wanda ya kasance dan kungiyar asirin Eiye, ta watsu kan yanar gizo.

Dan shekara 11 wanda yana shan barasa yana kasha mutane yadda ya ga dama kuma yana aikata wasu laifuffuka.

Dan shekara 11 yayi bayanin yadda yake aika mutane lahira (hotuna, bidiyo)

Dan shekara 11 yayi bayanin yadda yake aika mutane lahira (hotuna, bidiyo)

Faston wani coci da ke Lekki, Tony Rapu, ne ya daura wannan bidiyo a yanar gizo inda ya nuna yadda ake kokarin kula da yaron baya an ceto sa daga titin Legas.

Dan shekara 11 yayi bayanin yadda yake aika mutane lahira (hotuna, bidiyo)

Dan shekara 11 yayi bayanin yadda yake aika mutane lahira (hotuna, bidiyo)

A bidiyon, Shanawole ya bayyana cewa zai iya kasha duk wanda yayi barazana ga kungiyarsa. Bal shi ya shahara da kasha mutane.

Dan shekara 11 yayi bayanin yadda yake aika mutane lahira (hotuna, bidiyo)

Dan shekara 11 yayi bayanin yadda yake aika mutane lahira (hotuna, bidiyo)

Kana ya bayyana cewa sun kan yi fashi da makami.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

NAIJ.com
Mailfire view pixel