‘Babban dalilin da ya sa Goodluck Jonathan ya fadi zabe’

‘Babban dalilin da ya sa Goodluck Jonathan ya fadi zabe’

– Dr. Ardo ya bayyana dalilin da ya sa Buhari ya doke Jonathan a zaben baya

– A cewar sa sauke Shugaban Alkalan Kotun daukaka kara ya sababba hakan

– Wannan ne ya bada dama aka hada kai tsakanin CPC da ACN

Wani Jigo a PDP ya bayyana abin da ya sa Buhari ya lashe zaben 2015. Yace kuskuren Jonathan ya ja Jam’iyyun adawa su ka hada masa kai. Kuma ‘Dan adawan yace Gwamnatin Buhari ba ta tabuka komai ba.

‘Babban dalilin da ya sa Goodluck Jonathan ya fadi zabe’

'Abin da ya sa Goodluck Jonathan ya fadi takara’

Dr. Umar Ardo wani Jigo a Jam’iyyar adawa PDP ya bayyana abin da ya sa Shugaba Buhari ya lashe zaben da ya kara da Goodluck Jonathan. A cewar babban Dan Jam’iyyar tsige Shugaban Alkalan Kotun daukaka kara na kasa Ayo Salami ya jawo fadin sa.

KU KARANTA: Ina da bidiyon da zai tonawa Abiola asiri

‘Babban dalilin da ya sa Goodluck Jonathan ya fadi zabe’

Abin da ya sa Jonathan ya sha kashi a zaben 2015-Inji Umar Ardo

Ardo ke cewa sauke Alkalin ya jawo Jam’iyyar ACN ta su Bola Tinubu a wancan lokaci ya sababba babban Dan siyasar na kasar Yarbawa ya hada kai da Jam’iyyar Buhari ta CPC aka kafa APC wanda ta tika Jonathan da kasa.

Haka kuma Dan siyasar na Jihar Adamawa yake cewa Gwamnatin Buhari ba ta tabuka komai ba kawo yanzu.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Har yanzu Najeriya ce uwar tafiya a Afrika?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel