Siyasa: Duba Samari 11 da suka zama sanatoci

Siyasa: Duba Samari 11 da suka zama sanatoci

Ana samun samari jefi-jefi cikin masu furfura a fagen siyasar kasar nan, duk da cewa ana yawan kukan cewa samari basu samun damar taka rawar da ya kamata a fannin shugabanci, akwai wadanda suka yi rawar gani

A yanayi na siyasa, a Najeriya, ana yawan zargin 'yan mazan jiya da kankane harkokin mulki na kasa duka da cewa tun suna samari su suke juya akalar kasa, da na ci gaba da na ci baya, su dai dattijai kance samarin ai basu kware ba, su kuma samari sukan ce dattijan tsufa ya kama su, kuma salon mulkinsu irin na da ne.

KU KARANTA KUMA: Abin al’ajabi: Wani masallaci da mata da maza ke ibada a tare

Siyasa: Duba Samarin da suka zama sanatoci 11.

Siyasa: Duba Samarin da suka zama sanatoci 11.

NAIJ.com ta leka muku majalisar dattijai don gano muku samari da suka yi takara a samartakarsu kuma suke bada mamaki:

1. Sanata Nyako Abdulaziz daga Adamawa, shekararsa 46

2. Sanata Suleiman Nazif, 47, daga jihar Bauchi

3. Sanata Dino Melaye, 43, daga jihar Kogi

4.Sanata Philips Aduda, 44, daga Abuja

5. Sanata Ola Adeola, 47, daga Legas

6. Sanata Isa Hamma Misau, 43, daga Bauchi

7. Sanata Muhammed Hassan, 48 daga Yobe

8. Sanata Babajide Omoworare, 48 daga Osun.

9. Sanata Abubakar Sani, 49, Taraba ta arewa, PDP

10. Sanata Aliyu Abdullahi, 49, Niger ta arewa, APC

11. Sanata Atai Usman, Kogi ta gabas, 46

Wadannan sune Sanatoci sune masu kankantar shekaru a majalisar dattijai ta Najeriya, duk da cewa sa'ilin da suka ci zabe basu kai wadannan shekaru ba.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Buhari ya amince a sayo jiragen ruwa don toshe kafofin barna da samar da tsaro a hanyoyin ruwa

Buhari ya amince a sayo jiragen ruwa don toshe kafofin barna da samar da tsaro a hanyoyin ruwa

Buhari ya amince a sayo jiragen ruwa don toshe kafofin barna da samar da tsaro a hanyoyin ruwa
NAIJ.com
Mailfire view pixel