Gagararran mai garkuwa da mutane, ‘Evans’ ya kai 'yan sanda maɓuwayrsa (HOTUNA)

Gagararran mai garkuwa da mutane, ‘Evans’ ya kai 'yan sanda maɓuwayrsa (HOTUNA)

- Yansanda sun raka Evans mai satar mutane har zuwa inda yake boye su

- Evans ya bayyana da na sanin yadda ya bari aka kama shi

A ranar Lahadi 18 ga watan Yuni ne jami’an Yansanda dauke da muggan makamai a cikin shirin ko ta kwana suka tasa keyar mutumin nan daya shahara wajen yin garkuwa da mutane wanda aka kama a jihar Legas, Evans zuwa gidajen dayake ajiye mutanen daya sace.

Evans ya kai yansandan ne har zuwa gidaje dake unguwar Igando, inda NAIJ.com ta ruwaito shine mai garkuwa da mutane daya fi arziki a Najeriya.

KU KARANTA: Yadda na tayar da Ahmed Musa ba tare da taimako ba – Mahaifiyarsa

Rahotanni sun nuna, Evans ya shiga hannu ne a katafaren gidansa a lokacin da rundunar Yansanda ta musamman karkashin jagorancin mataimakin kwamishina Abba Kyari suka diran masa.

Gagararran mai garkuwa da mutane, ‘Evans’ ya kai yansandan maɓuwayrsa (HOTUNA)

Evans’ ya kai yansandan maɓuwayrsa

Sai dai Evans yace sakamamon wulakanctar da yayi a yanzu, yace ya gwammace dama ya mutu ya huta, inda ya kara da fadin yayi da na sanin rashe kashe kansa a lokacin da yansanda suka kama shi.

Ga sauran hotunan nan:

Gagararran mai garkuwa da mutane, ‘Evans’ ya kai yansandan maɓuwayrsa (HOTUNA)

Evans’ ya kai yansandan maɓuwayrsa

Gagararran mai garkuwa da mutane, ‘Evans’ ya kai yansandan maɓuwayrsa (HOTUNA)

Evans’ ya kai yansandan maɓuwayrsa

Gagararran mai garkuwa da mutane, ‘Evans’ ya kai yansandan maɓuwayrsa (HOTUNA)

Evans’ ya kai yansandan maɓuwayrsa

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Hirar Evans:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel