An Kama barawon kwamfuta a jami’ar A.B.U. dake Zaria, ya sha suburbuda

An Kama barawon kwamfuta a jami’ar A.B.U. dake Zaria, ya sha suburbuda

- Wani Barawo Kenan Da Aka Jikkata A Yayin Da Ya Je Satar Na’urar Kwamfuta A Danfodio Hostel A Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zaria.

- Lamarin ya auku ne a daren ranar Alhamis din da ta gabata.

- Inda daliban da suka kama barawo sukai masa dukan kawo wuka.

Wani Barawo Kenan Da Aka Jikkata A Yayin Da Ya Je Satar Na’urar Kwamfuta A Danfodio Hostel A Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zaria.

Lamarin ya auku ne a daren ranar Alhamis din da ta gabata.

Inda daliban da suka kama barawo sukai masa dukan kawo wuka.

An Kama barawon kwamfuta a jami’ar A.B.U. dake Zaria, ya sha suburbuda

An Kama barawon kwamfuta a jami’ar A.B.U. dake Zaria, ya sha suburbuda

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Wani bawan Allah mai suna Ajumoti Ajibola ya garzaya kotu a juma'ar da ta gabata yana mai rokon kotu ta raba auren sa da matar sa saboda bata iya girka komai ba.

Mijin ya ce matar tasa mai suna Bolaji bata jin magana kuma bata jin shawara kwata-kwata sannan kuma bata iya girki ba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel