Wani ya nemi a raba auren sa da matar sa saboda bata iya girki mai dadi ba

Wani ya nemi a raba auren sa da matar sa saboda bata iya girki mai dadi ba

- Wani bawan Allah mai suna Ajumoti Ajibola ya garzaya kotu a juma'ar da ta gabata yana mai rokon kotu ta raba auren sa da matar sa saboda bata iya girka komai ba.

- Mijin ya ce matar tasa mai suna Bolaji bata jin magana kuma bata jin shawara kwata-kwata sannan kuma bata iya girki ba.

Wani bawan Allah mai suna Ajumoti Ajibola ya garzaya kotu a juma'ar da ta gabata yana mai rokon kotu ta raba auren sa da matar sa saboda bata iya girka komai ba.

Mijin ya ce matar tasa mai suna Bolaji bata jin magana kuma bata jin shawara kwata-kwata sannan kuma bata iya girki ba.

Wani ya nemi a raba auren sa da matar sa saboda bata iya girki mai dadi ba

Wani ya nemi a raba auren sa da matar sa saboda bata iya girki mai dadi ba

NAIJ.com ta samu labarin yace: "Kwata-kwata bata girmama ni kuma idan nayi mata gyara bata dauka. Haka zalika uwar ta da ya kamata ta rika gyara mata kullum goyon bayan ta take yi."

"Kuma har ila yau matar tawa bata iya girki mai dadi ba don haka yanzu ina so kotu ta raba auren mu don kuwa na gaji da zarya gidan cin abinci." Mijin ya ce.

A nata bangaren wadda ake karar ta kalubalanci hurumin kotun ne wajen ikon ta na raba auren inda tace sai babbar kotu ce kadai zata iya yin hakan.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu

Yadda neman gira na hauren baki a kasar Libya yake janyo musu asarar idanu
NAIJ.com
Mailfire view pixel