Tofa: Rigima na nema ta barke da mutanen Neja-Delta

Tofa: Rigima na nema ta barke da mutanen Neja-Delta

– Sarakunan Gbaramatu sun nemi a zauna lafiya a kasar Delta

– Ana zargin ‘Yan kabilar Itsekiri da kokarin ganin bayan mutanen Ijaw

– An dai dade ana zaune tare a tsakanin kabilolin biyu a kasar

Manya sun sa baki gudun rigima ta kaure a Kasar Neja-Delta. ‘Yan kabilar Itsekiri na kokarin far ma mutanen tsohon Shugaba Jonathan. Akwai yiwuwar tashin hankali ya barke idan ba a dauki mataki.

Tofa: Rigima na nema ta barke da mutanen Neja-Delta

Matasan Ijaw na mutanen Neja-Delta

Sarakuna da sauran manyan kasar Gbaramatu da ke Neja-Delta sun nemi a zauna lafiya a Garin Wari tsakanin ‘yan kabilar tsohon Shugaban kasa watau Ijaw da makwabtan su mutanen kabilar Itsekiri.

KU KARANTA: Gwamnati za ta daukaka karar Bukola Saraki

Tofa: Rigima na nema ta barke da mutanen Neja-Delta

‘Yan kabilar Jonathan sun koka

Sarakunan Kasar Gbaramatu sun zargi mutanen Itsekiri da kokarin kai ma ‘Yan Kabilar Ijaw hari duk ko da dama akwai tarihin zaman da su kayi na dogon lokaci da makwabtakan na su. ‘Yan kabilar na Ijaw su na ji cewa ba yau aka fara danne su ba.

Fitaccen Faston nan Johnson Solomon yace Shugaba Buhari na kokarin kashe Kiristoci a kasar bayan da Gwamnatin Tarayya ta soke darasin kiristanci ta bar na musulunci a makaratun boko. Kun ji cewa hakan dai bai yi wa Kungiyoyin Kirista dadi ba ko kadan.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

An maida gidan Nnamdi Kanu filin ibada

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel