Rikicin siyasa: APC ta dakatar da wasu daga cikin mambobin ta

Rikicin siyasa: APC ta dakatar da wasu daga cikin mambobin ta

– APC mai mulkin Najeriya ta dakatar da wasu daga cikin ‘Ya ‘yan ta

– Wasu dai na cewa bangaren Atiku Abubakar ne ya sha kasa

– Wannan abu ya faru ne da ‘Yan Jam’iyyar na Jihar Enugu

An dakatar da wasu ‘Yan Jam’iyyar APC a Jihar Enugu. Shugaban Jam’iyyar Ben Nwoye ya bayyana haka . Sai dai da alamu yanzu ma dai aka fara rikicin.

Rikicin siyasa: APC ta dakatar da wasu daga cikin mambobin ta

Shugaban Jam’iyyar APC na kasa

Mun samu rahoto cewa Jam’iyyar APC mai mulkin Kasar ta dakatar da wasu daga cikin ‘Ya ‘yan ta har guda 5 ta a Jihar Enugu. Ana zargin ‘Ya ‘yan Jam’iyyar da yi wa Shugabannin Gwamnatin Jihar kazafi.

KU KARANTA: Za a kara maka Bukola Saraki a Kotu

Rikicin siyasa: APC ta dakatar da wasu daga cikin mambobin ta

Ministan kasar waje yana cikin manyan Jam'iyyar

Wadannan mutane su ne Ejike Ugwu, Elijah Ngene, Valentine Ikpa, Valentine Onyekachi da Jonas Onuorah. Sai dai alamu sun nuna cewa ba za ta sabu ba, inda su kace shugaban Jam’iyyar na Jiha Dr. Nwoye ya fara wanke kan sa tukun.

Wata Kungiya ta Inyamamuran Duniya ta zabi ‘Yan takaran ta a zabe mai zuwa a wani taro a Garin Enugu kwanan nan. Patience Jonathan na cikin wadanda ake sa rai su tsaya takara.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yakin basasa daga bakin wani tsohon Soji da kan sa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel