Sarkin Kano Muhammadu Sunusi ya halarci Tafsiri (HOTUNA)

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi ya halarci Tafsiri (HOTUNA)

- Sarki Sunusi ya zagaya Masallatai a kano domin sauraron Tafsiri

- Sarkin ya zagaya masallacin Al-Furqan dana Tarauni dana Sheikh Ahmad Tijjani

A jiya Lahadi 18 ga watan Yuni ne Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II na yayi wani basabanba a jihar Kano, inda ya zagaya wasu zababbun Masallatan jihar Kano domin sauraron Tafsirin.

Sarkin ya zagaya masallatan ne domin sauraron Tafsirin Al-Qur’ani mai girma wanda ake gabatarwa a masallatan daga bakun wasu manyan malamai, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

KU KARANTA: Kalli yadda aka ci mutuncin ɓarawon doya ɗan ƙabilar Ibo

Da fari dai Sarkin ya fara ziyartar Zawiyyar Sheik Ahmadu Tijjani, daga nan sai ya garzaya Masallacin Alfurqan a Nasarawa inda Dakta Bashir da Sheikh Alhassan Said suke gabatar da Tafsiri.

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi ya halarci Tafsiri (HOTUNA)

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II bai tsaya nan ba, har sai daya isa halarci saukar karatun tafsir na Sheikh Alkadiri Masallacin dake Juma;a na Tarauni.

Ga hotunan ziyarar tasa nan;

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi ya halarci Tafsiri (HOTUNA)

Sarkin Kano a Masallacin Al-Furqan

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi ya halarci Tafsiri (HOTUNA)

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi ya halarci Tafsiri (HOTUNA)

Sarkin Kano

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Sarki Sunusi yayi caccaka:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel