Ka ji abin da Osinbajo ya fadawa Fastoci a cocin fadar shugaban kasa

Ka ji abin da Osinbajo ya fadawa Fastoci a cocin fadar shugaban kasa

– Farfesa Osinbajo ya nemi Fastoci su tona asirin mutanen banza a cocin su

– Osinbajo ya kira masu kula da addini da su daina karrama mutanen kawai

– Yemi Osinbajo ya kara da cewa zari ne ke sa Jama’a handama

Yemi Osinbajo yayi kira ga Malaman addinin kasar nan, Wannan ya zo ne jiya Lahadi a wajen ibada da aka yi. Farfesan ya bayyana abin da ya sa wasu ke wawurar kudin Jama'a

Ka ji abin da Osinbajo ya fadawa Fastoci a cocin fadar shugaban kasa

Ka du ku karbi kudin sata a coci Inji Osinbajo

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yayi kira ga Malaman addinin da ke kasar nan da su daina karrama mutanen da su ka samu kudi ta hanyar da ba ta dace ba. Asali ma ya nemi coci su rika fallasa irin wadannan mutane.

KU KARANTA: Dubi wani zane da aka yi na Shugaba Buhari

Ka ji abin da Osinbajo ya fadawa Fastoci a cocin fadar shugaban kasa

Osinbajo yayi huduba ga Malaman addinin kasar nan

Osinbajo ya bayyana wannan ne a lokacin da yayi jawabi a cocin da ke cikin fadar shugaban kasa. Farfesan yake cewa halin zari ne ke sa Jama’a ke handamar kudin al’umma su yi gaba da ita wanda wannan Gwamnati ke yaki da hakan.

Kwanaki Kungiyar CAN ta Kiristocin Najeriya tayi kira da Mukaddashin Shugaban kasar ya duba wani mataki da Buhari ya dauka na soke addinin Kirista daga darasin makarantu kuma aka bar na Arabi da Musulunci.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Nnmadi Kanu zai balle Jama'ar sa daga Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel