Kungiyar CAN ta Kiristoci ta kai karar Shugaba Buhari wurin Osinbajo

Kungiyar CAN ta Kiristoci ta kai karar Shugaba Buhari wurin Osinbajo

– CAN ta kira Osinbajo ya duba wani mataki da Buhari ya dauka

– Gwamnatin Shugaba Buhari ta cire darasin addinin Kirista daga makarantu

– Sai dai kuma za a rika cigaba da koyar da addinin musulunci

Fitaccen Faston nan Solomon yace Buhari na kokarin kashe Kiristoci a kasar. Gwamnatin Tarayya ta soki darasin kiristanci ta bar na musulunci. Hakan dai bai yi wa Kungiyoyin Kirista dadi ba ko kadan.

Kungiyar CAN ta Kiristoci ta kai karar Shugaba Buhari wurin Osinbajo

Osinbajo ka duba mana wannan: Kungiyar CAN ta kai karar Shugaba Buhari

Kwanaki Kungiyar CAN ta Kiristocin Najeriya tayi kira da Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya duba wani mataki da Buhari ya dauka na soke addinin Kirista daga darasin makarantu kuma aka bar na Arabi da Musulunci.

KU KARANTA: An gaza damke wadanda su ka nemi a kora Inyamurai

Kungiyar CAN ta Kiristoci ta kai karar Shugaba Buhari wurin Osinbajo

Buhari na kokarin kashe Kiristoci a kasar nan-Fasto Solomon

Fitaccen Faston nan Johnson Solomon yace Gwamnatin Buhari na kokarin murkushe addinin Kiristanci ne a kasar yace domin duk wanda ya ga wannan yunkuri ya san inda aka dosa. An dai saba zargin Shugaban kasar da wannan shiri.

Mun samu rahoto cewa Jam’iyyar APC mai mulkin Kasar ta dakatar da wasu daga cikin ‘Ya ‘yan ta har guda 5 ta a Jihar Enugu. Daga ciki akwai wani Rabaren Jonas Onuorah.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

An maida gidan Nnamdi Kanu wajen bauta

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duba da sakamakon babban zaben PDP, anya Atiku bai yi kamun gafiyar baidu ba?

Duba da sakamakon babban zaben PDP, anya Atiku bai yi kamun gafiyar baidu ba?

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel