Kungiyar Chelsea za ta buga da Man Utd wajen dauke Ronaldo daga Real Madrid

Kungiyar Chelsea za ta buga da Man Utd wajen dauke Ronaldo daga Real Madrid

– Babban Dan wasan Real Madrid zai iya komawa Chelsea

– Cristiano Ronaldo na shirin barin Kungiyar Real Madrid

– Ronaldo na iya barin Kungiyar Real Madrid kwanan nan

Kun ji cewa na shirin tashi daga Real Madrid ta kasar Sifen. Akwai kishin-kishin din cewa Dan wasan yace so yake ya koma Ingila. Dan wasan bai ji dadin maganar harajin da ta bullo ba.

Kungiyar Chelsea za ta buga da Man Utd wajen dauke Ronaldo daga Real Madrid

Ronaldo zai bar Kungiyar sa ta Real Madrid?

Babban Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo na shirin barin Kulob din Real Madrid bayan an fara zargin sa da kin biyan haraji a a Kasar Sifen na kusan Dala Miliyan 16. Akwai kishin-kishin din cewa Dan wasan yace so yake ya koma Kasar Manchester.

KU KARANTA: Tsohon Shugaban Najeriya yayi magana kwanan nan

Kungiyar Chelsea za ta buga da Man Utd wajen dauke Ronaldo daga Real Madrid

Chelsea na neman dauke Ronaldo daga Real Madrid

Mai Kungiyar Chelsea watau Roman Abromovich zai dage wajen ganin shi ya dauke Dan wasan na Duniya daga Birnin Madrid zuwa Kungiyar Chelsea da ke Landan maimakon Manchester United.

Rahotanni daga Kasar Sifen na nuna cewa Tauraron Dan wasan Kungiyar na Real Madrid na shirin tashi bayan an fusata sa game da zargin kin biyan haraji a Kasar kamar yadda ku ka ji.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda za ka rage kashe kudi sosai [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel