2019: Ikon Allah: Har da Patience Jonathan za a tsaya takara mai zuwa

2019: Ikon Allah: Har da Patience Jonathan za a tsaya takara mai zuwa

– Inyamuran Najeriya sun fitar da ‘Dan takara a zabe mai zuwa

– Cikin wanda ake nema su tsaya takara har da Patience Jonathan

– Gwamna Rochas Okorocha yana cikin wannan jerin

Wata Kungiya ta Inyamamuran Duniya ta zabi ‘Yan takaran ta a zabe mai zuwa. An yi wannan jawabi ne bayan wani taro a Garin Enugu da ke Kasar Ibo. Inyamuarai sun tabbatar da cewa babu gudu ba ja da baya a 2019

2019: Ikon Allah: Har da Patience Jonathan za a tsaya takara mai zuwa

Dame Patience za ta fito takarar Shugaban kasa?

NAIJ.com na samun labari cewa ‘Yan Kudancin Najeriya sun fito da ‘Yan takara kusan 15 a zabe mai zuwa daga ciki akwai matar tsohon shugaban kasa watau Patience Jonathan. Inyamurai dai sun ce zabe mai zuwa babu gudu ba ja da baya.

KU KARANTA: Talaka ne matsalar Najeriya Inji Dalung

2019: Ikon Allah: Har da Patience Jonathan za a tsaya takara mai zuwa

‘Yan Kudancin Najeriya sun fito da ‘Yan takara a zabe mai zuwa

Sauran dai wadanda ake sa rai su dare kujerar shugaban kasar sun hada da tsofaffin Gwmanoni Orji Uzor Kalu, Peter Obi, da Gwamna Rochas Okorocha, da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ike Ekweremadu da dai sauran su.

Kun ji cewa wani Ministan Buhari da ya fito daga Yankin kasar yace matsalar tattali ya hana Shugaba Buhari cika alkawarin da yayi kafin hawa mulki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Daruruwan Jama'a sun fara kai ziyara Garin su Nnamdi Kanu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel