Babban bankin Najeriya ya bayyana abin da zai faru da tattalin arzikin kasar

Babban bankin Najeriya ya bayyana abin da zai faru da tattalin arzikin kasar

– Babban bankin Najeriya yayi magana game da tattalin arzikin Najeriya

– Tattalin arzikin kasar zai yunkura a barin shekaran nan da ke zuwa

– CBN ke cewa tattalin Najeriya na kara habaka cikin ‘yan kwanakin nan

Wani babban Jami’in CBN ke cewa tattalin arzikin Najeriya zai yunkura

Najeriya dai na cikin matsin tattali tun bayan hawan Shugaba Buhari

Abubuwa dai sun fara gyaruwa cikin ‘yan kwanakin nan

Babban bankin Najeriya ya bayyana abin da zai faru da tattalin arzikin kasar

Tattalin arzikin Najeriya zai bunkasa a shekarar nan

Mun samu labari daga wani babban Jami’in CBN na kasa cewa tattalin arzikin kasar nan zai zabura a karshen shekarar nan. Jami’in ya bayyana wannan ne bayan wani taro da aka yi a Jihar Legas.

KU KARANTA: Yadda tsohon Gwamnan CBN ya sha da kyar

Tsadar kaya na kara sauka a kasar kamar yadda harsashe ya nuna Inji babban bankin kasar. Haka kuma dai ana samun sauki wajen canjin dala a yayin da mu ke magana yanzu. A takaice dai zuwa karshen bana abubuwa za su mike a kasar.

Makon jiya kun ji cewa Mukaddashin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya rattaba hannu kan kasafin kudin wannan shekara inda Najeriya ke shirin kashe Tiriliyan 7.44. Daga ciki dai dole kasar ta ci bashi domin cike gibin da za a samu.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda mai garkuwa da mutane ya zama mai kudi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel