An kori wani Insifeto daga aikin dan sanda sakamakon yi wa wata yar shekaru 15 fyade

An kori wani Insifeto daga aikin dan sanda sakamakon yi wa wata yar shekaru 15 fyade

Rundunar Yan sandan Nijeriya ta fatattaki wani insifeto dan sanda daga aiki mai suna Joseph Etuk sakamakon yiwa yarinya ‘yar shekaru 15 Fyade a jihar Akwa Ibom.

Ofisan yada labarai na rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom, Mr Chukwu Ikechukwu ya bayyana cewa Etuk na aiki a ofishin ‘yan sandan dake Mkat Enin a jihar Akwa Ibom kuma ya samu labarin an fatattake shi daga aiki tun a watan Afrilu bayan ya aikata fyade ga wata yar sakandare Mary Udo da nuna mata bindiga a yayin da take dawowa da Coci a unguwar Mkat Enin.

An kori wani Insifeto daga aikin dan sanda sakamakon yi wa wata yar shekaru 15 fyade

An kori wani Insifeto daga aikin dan sanda sakamakon yi wa wata yar shekaru 15 fyade

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Wani ma’akaci da yayi ritaya Taofeek Giwa ya roki kotun gargajiya ta Idi-Ogungun dake Ibadan kan taraba aurensa da matarsa Abiodun Omotayo,kan cewa tana dukansa a duk lokacin da taga dama.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi shugaba Buhari da kula da shanun sa fiye da al'ummar Najeriya

An zargi shugaba Buhari da kula da shanun sa fiye da al'ummar Najeriya

An zargi shugaba Buhari da kula da shanun sa fiye da al'ummar Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel