Dakataccen dan majalisa Abdulmumini ya sa gasar naira miliyan 2 akan zanen hoton Buhari

Dakataccen dan majalisa Abdulmumini ya sa gasar naira miliyan 2 akan zanen hoton Buhari

- Abdulmuminu Jibrinya sa gasa akan zanen hoton shugaban kasa Muhammadu Buhari

- Mutane da dama masu amfani da shafin Facebook da Instgram sun shiga amma mutane 20 ne suka yi nasara

Dakataccen dan majalisar wakilai Abdulmuminu Jibrin Kofa ya sa gasa akan zanen hoton shugaban kasa Muhammadu Buhari da iyalansa.

Gasar wacce mutane da dama masu amfani da shafin Facebook da Instagram suka shiga amma mutane 20 ne suka yi nasara kowane ya samu kyautar Naira 100,000.

KU KARANTA KUMA: Shugaba Buhari zai dawo nan ba da jimawa ba – Gwamnan APC ya bayyana

Dakataccen dan majalisa Abdulmumini ya sa gasar naira miliyan 2 akan zanen hoton Buhari

Dakataccen dan majalisa Abdulmumini ya sa gasar naira miliyan 2 akan zanen hoton Buhari

Jibrin ya nemi kowa ya bayyana manufa mai kyau dangane da zanen a matsayin nuna kauna ga Buhari.

A cewar sa mutane da dama sun yi ta ikirarin cewa zanen Mallakin su ne amma daga baya an gano ainihin mai zanen dan kasar Ghana ne mazaunin Amurka mai suna Kwadwo Bediako, mai kamfanin “Penciled Celebrities”.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli wannan bidiyo na NAIJ.com don jin ra'ayin jama'a game da dawowar Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel