To fa! Yar majalisa daga arewa ta gina cibiyar bincike kan 'macizai'

To fa! Yar majalisa daga arewa ta gina cibiyar bincike kan 'macizai'

Da take mika makullan cibiyar ga gwamnatin jahar, 'yar majalisa Bello tace matakin zai saukaka mutanen yankin wahalar neman maguguna.

Wata 'yar majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazabar kaltungo da kuma shongom, Hajiya Binta Bello, ta mikawa gwamnatin jahar Gombe, makullan cibiyar bincike kan cizon majizai, da kuma samar da magungunan da zasu warkar da su.Ta gina cibiyar ce a kauyen Tula, mai tsaunuka.

To fa! Yar majalisa daga arewa ta gina cibiyar bincike kan 'macizai'

To fa! Yar majalisa daga arewa ta gina cibiyar bincike kan 'macizai'

NAIJ.com ta samu labarin cewa da take jawabi a bukin, Hajiya Binta tace ta dauki wannan matakin ne domin saukakawa mazauna yankinta da kuma ma yankin arewa maso gabashin kasa, hara kamaru matsalar neman magunguna. Domin cibiyar zata kawar da wannan matsala, saboda zata samar da su kuma cikin sauki, maimakon yanzu inda allura daya yake kaiwa sama da Naira dubu talatin.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel