Anyi garkuwa da mamalin jami’a da dalibai 2 a jihar Kaduna

Anyi garkuwa da mamalin jami’a da dalibai 2 a jihar Kaduna

Anyi garkuwa da malami da dalibai 2 na kwalejin kiwon lafiya da ke Pambegua, Kaduna da ranan jiya a hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna.

Wannan na faruwa ne bayan anyi garkuwa da wani dan majalisan dokokin jihar Kaduna a hanyar makon da ya gabata.

Wani mazaunin Birnin Gwari yace dalibai da malaman suna tafiya ne a motar makaranta inda masu garkuwa da mutanen suka tafi dasu cikin wani daji. Daga baya aka kai motan makarantan ofishin yan sanda a Birnin Gwari.

Anyi garkuwa da mamalin jami’a da dalibai 2 a jihar Kaduna

Anyi garkuwa da mamalin jami’a da dalibai 2 a jihar Kaduna

Wata majiya tace an kashe mutum daya a hanyar gabanin lokacin yayinda suka budewa wata motar haya wuta.

KU KARANTA: Igbo sukayiwa kansu kiyamul layli

Malamin da dalibansa sun nufi kai ziyara ne ga wata abokiyar aiki a Birnin Gwari.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarkshttps://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel