Ronaldo na neman barin Real Madrid ya kuma bayyana inda zai koma

Ronaldo na neman barin Real Madrid ya kuma bayyana inda zai koma

– Ba mamaki Tauraron Kungiyar Real Madrid zai bar kulob din kwanan nan

– Babban Dan wasa Cristiano Ronaldo na shirin komawa Man Utd

– Ronaldo bai ji dadin yadda aka budo masa wuta game da maganar haraji ba

Kuna da labari cewa ana zargin Babban Dan wasa Ronaldo da rashin biyan haraji. Dan wasan bai ji dadin wannan abu ba ya kuma shirya barin Kulob din. Babban Dan wasan yace so yake ya koma Kungiyar Manchester United.

Ronaldo na neman barin Real Madrid ya kuma bayyana inda zai koma

Ronaldo zai koma kulob din sa na da?

Rahotanni daga Kasar Sifen na nuna cewa Tauraron Dan wasan Kungiyar Real Madrid na shirin tashi bayan an fusata sa game da zargin kin biyan haraji a Kasar. Ana zargin ‘Dan wasan da kin biyan kusan Dala Miliyan 16 ga Hukuma.

KU KARANTA: Manyan 'Yan wasan Real Madrid da za su tashi

Ronaldo na neman barin Real Madrid ya kuma bayyana inda zai koma

Ronaldo na so koma Kungiyar Manchester Unite

Ronaldo ya bayyana cewa zai so ya koma Kungiyar sa ta da watau Manchester United ta Ingila inda yace yake da abokan da ya shaku da su. Ronaldo dai na ganin Real Madrid ta yi watsi da shi a cikin yanayin da yake ciki asali ma an yi tallar riga ba tare da shi ba.

Kun ji jiya cewa Shugaban Kungiyar kwallon kafan kasar Faransa Noel Le Graet yace wata rana Koci Zinedine Zidane na Real Madrid zai horar da Kasar Faransa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wani sirri na cefana a kasuwa [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel