Kungiyoyin kudu sun fidda sunayen Patience Jonathan, Ekweremadu, Okorocha, Orji-Uzor Kalu, wasu 9 a matsayin masu takara

Kungiyoyin kudu sun fidda sunayen Patience Jonathan, Ekweremadu, Okorocha, Orji-Uzor Kalu, wasu 9 a matsayin masu takara

Gabanin zaben 2019, wasu kungiyoyin Igbo 3 masu suna World Igbo Youth Congress, WIYC, the Igbo Students’ Association, ISA, da South-East Women Professionals, SWP, sun sakin sunayen wadanda zasuyi musu takaran shugaban kasa.

Kungiyar matasan Ohanaeze ta lashi takobin cewa lallai 2019 babu gudu, babu ja da baya.

Kungiyar tace idan dan kabilar Igbo ba lashe zaben shugaban kasan 2019 ba, za’a tabbatar da Biafra a 2020.

2019: Kungiyoyin kudu sun fidda sunayen Patience Jonathan, Ekweremadu, Okorocha, Orji-Uzor Kalu, wasu 9 a matsayin masu takara.

2019: Kungiyoyin kudu sun fidda sunayen Patience Jonathan, Ekweremadu, Okorocha, Orji-Uzor Kalu, wasu 9 a matsayin masu takara.

Hakazalika kungoyoyin sun lissafa sunan mataimakin shugaban majalisan dattawa, Ike Ekweremadu; tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi; Gwamna Rochas Okorocha; tsohon gwamnan jihar Abiya, Orji Uzor Kalu, da kuma uwargidan tsohon shugaban kasa, Dame Patience Jonathan da Air Comodore Ebitu Ukiwe, (rtd.), Lt. Gen. Azubuike Ihejirika (rtd.), Oby Ezekwesili, Prof. Pat Utomi, Prof. Onyebuchi Chukwu, Senator Anyim Pius Anyim, Senator Hope Uzodinma, sauran su.

KU KARANTA: Buhari na nan da rai da lafiya - Lai Mohammad

Kungiyoyin sunyi ca akan shugabannin Igbon da suka gana da mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, a Aso Villa, Abuja.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel