Bayan matasan arewa, yan kasar Afrika ta kudu ma sun ba Inyamurai wa'adin fatattaka

Bayan matasan arewa, yan kasar Afrika ta kudu ma sun ba Inyamurai wa'adin fatattaka

Kungiyar ‘yan Nigeria mazauna kasar Afirka ta kudu (Iyamurai) sun koka yadda wasu alummomin unguwanni biyu na kasar suka basu wa’adin su gaggauta tattara komatsansu su bar musu unguwanni.

Shugaban kungiyar mai suna, Ikechukwu Anyene, yace unguwar Kuruman dake arewacin gundumar Cape sun basu wa’adin zuwa alhamis su bar musu unguwa.

Bayan matasan arewa, yan kasar Afrika ta kudu ma sun ba Inyamurai wa'adin fatattaka

Bayan matasan arewa, yan kasar Afrika ta kudu ma sun ba Inyamurai wa'adin fatattaka

Ya kara da cewa alummar unguwar Klaafontein ma, Extension 5, dake garin Johannesburg, suma sun umurci masu bada gidajen haya da kada su sake sabunta hayar wani iyamuri dan Nigeria a unguwar domin Iyamuran na bata musu tarbiyyar yara wajen sayar da miyagun kwayoyi da karuwanci.

NAIJ.com ta samu labarin cewa don haka iyamuran suke kira da gwamnatin Nigeria da ta gaggauta shiga tsakani dangane da irin karan tsanar da suke fuskanta a Afirka ta kudu.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel