Masu fafutuka Inyamurai sun maka Buratai a gaban kotu a kasar Amurika

Masu fafutuka Inyamurai sun maka Buratai a gaban kotu a kasar Amurika

- Wasu mutane 10,masu Fafutukar tabbatar da kasar Biyafara sun kai babban hafsan Sojojin Najeriya Tukur Yusuf Buratai kara gaban wata kotu dake kasar Amurika.

- Masu gabatar da kara sun zargi Buratai da kuma wasu mutane 13 da hannu wajen ganawa masu fafutukar tabbatar da kasar Biyafara azaba da kuma aikata kisan kai.

Wasu mutane 10,masu Fafutukar tabbatar da kasar Biyafara sun kai babban hafsan Sojojin Najeriya Tukur Yusuf Buratai kara gaban wata kotu dake kasar Amurika.

Masu gabatar da kara sun zargi Buratai da kuma wasu mutane 13 da hannu wajen ganawa masu fafutukar tabbatar da kasar Biyafara azaba da kuma aikata kisan kai.

Masu fafutuka Inyamurai sun maka Buratai a gaban kotu a kasar Amurika

Masu fafutuka Inyamurai sun maka Buratai a gaban kotu a kasar Amurika

Masu karar suna son abiyasu diyar miliyoyin daloli na wahalar da suka sha da kuma asarar rayukan yan uwansu da sukayi.

NAIJ.com ta samu labarin cewa a wani taron manema labarai da suka gudanar a Jihar Legas, wasu kungiyoyin fararen hula sunyi zargin cewa anaso ayi amfani da masu karar ne domin a sanyaya jami’an tsaro gwiwa a yunkurin da suke na tabbatar da tsaro a kasarnan.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel