Jami’an yan sanda sun damke yan fashi da masu garkuwa da mutane 28

Jami’an yan sanda sun damke yan fashi da masu garkuwa da mutane 28

- Hedkwatan hukumar yan sanda sun bibiyi wasu yan fashi da makami

- An kwato makamai da dama a hannunsu

- Ba dadawa ba hukumar zata gurfanar da su a kotu

Kwanaki kalilan bayan an damke babban mai garkuwa da mutane, Chukwudubem Onwuamadike, a jihar Legas, hedkwatan yan sanda ta dame wasu masu garkuwa da mutane.

Jami’an yan sanda sun damke yan fashi da masu garkuwa da mutane 28

Jami’an yan sanda sun damke yan fashi da masu garkuwa da mutane 28

Jami’an yan sandan sunyi bayani a wata jawabi da ta saki ranan Alhamis, 15 Yuni cewa an damke wasu yan baranda masu aikata laiffufuka daban-daban wanda ya kunshi fashi da makami garkuwa da mutane da sauran su.

Jami’an yan sanda sun damke yan fashi da masu garkuwa da mutane 28

Jami’an yan sanda sun damke yan fashi da masu garkuwa da mutane 28

Ga sunan yan barandan da aka kama da shekarunsu:

i. Abubakar Ibrahim (21)

ii. Basher Shuaibu (23)

iii. Obinna Samson Ani (37)

iv. Kenneth Edeh (35)

v. Uchechukwu Anoada (36)

vi. GyanDabo (29)

vii. Shuaibu (30)

viii. Idris Musa Idris (30)

ix. Dennis Salami (33)

x. Umar Mohammed Alia Chairman (60)

xi. Isah Ibrahim (45)

KU KARANTA: Ministan Shari'a ya shiga 3 akan zancen Saraki

xii. Lawali Ibrahim (47)

xiii. Nasiru Abubakar (42)

xiv. Murtala A. Ado (38)

xv. Ahmadu Sale

xvi. Muhammed Adamu

xvii. Muhhamed Abubakar

xviii. Umar Ibrahim

xix. Mohammed Umar

xx. Umaru Yahaya

xxi. Ibrahim Umar

xxii. Abdullahi Sani

xxiii. Abubakar Wada

xxiv. Ali Bello AKA Ali Zugange

xxv. Suleiman Muhammed

xxvi. Shamsudeen Isa

xxvii. Mingel Saleh

xxviii. Lawal Shehu

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf
NAIJ.com
Mailfire view pixel