Bayan auren sabuwar mata, an nada ma Ahmed Musa sarauta

Bayan auren sabuwar mata, an nada ma Ahmed Musa sarauta

- An nada ma Ahmed Musa sarauta a Kano

- An gudanar bikin ne a ranar Alhamis, 15 ga watan Yuni, 2017

- Daliban arewacin Najeriya ne suka nada ma Musa sarautan Jagaban Matasan Arewa

Kungiyar daliban arewacin Najeriya sun nada ma Dan wasan na kungiyar Super Eagles Ahmed Musa sarauta a matsayin Jagaban Matasan Arewa.

An yi bikin nadin sarautar Ahmed Musa wanda ya auri sabuwar amarya a ranar Alhamis, 15 ga watan Yuni, 2017 a lokacin kaddamar da gurin wasansa a jihar Kano.

Taron ya samu halartan manyan mutane ciki harda shugaban wasanni na jihar Kano, Ibrahim Galadima.

KU KARANTA KUMA: Sanata Shehu Sani ya roki iyalan Kasimu Yero bayan nuna rashin jin dadinsu kan hotunan da ya dauka da mahaifinsu

Bayan auren sabuwar mata, an nada ma Ahmed Musa sarauta

Bayan auren sabuwar mata, an nada ma Ahmed Musa sarauta

Mahaifiyar Musa da sauran ‘yan uwansa sun halarci taron a Kano a ranar Alhamis, 15 ga watan Yuni, 2017.

Kalli hotunan a kasa:

Bayan auren sabuwar mata, an nada ma Ahmed Musa sarauta

An nada ma Ahmed Musa sarauta

Bayan auren sabuwar mata, an nada ma Ahmed Musa sarauta

Bayan auren sabuwar mata, an nada ma Ahmed Musa sarauta

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel