Hotuna 3 da za su ba ka mamaki game da Minista Amaechi

Hotuna 3 da za su ba ka mamaki game da Minista Amaechi

– An saba ganin Ministan sufuri Rotimi Amaechi yana tuka mota

– Tun lokacin yana Gwamnan Ribas ya saba hawa mota shi kadai

– Wasu dai na ganin cewa Amaechi na da saukin kan gaske

Jiya kun ji cewa an ga Ministan sufuri cikin mota shi kadai

Mun kawo jerin hotuna da daman a tsohon Gwamnan a cikin mota

Tun a lokacin yana Gwamna ya kan taka mota shi kadai

Minista Amaechi

Minista Amaechi yana tuka mota

Ministan sufurin Najeriya watau Rotimi Amaechi shi kadai a cikin mota ba tare da wani Direba ba. Wannan dai ba shi bane farau!

KU KARANTA: Minista Buhari yana tuka mota abin sa

Rotimi Amaechi wanda shi ne tsohon Gwamnan Jihar Ribas tare da Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ba tare da Direba ba.

Tsohon Gwamnan Jihar Ribas Rotimi Amaechi

Tsohon Gwamnan Jihar Ribas Rotimi Amaechi tare da Kwankwaso a mota

KU KARANTA: Ba a kore ni daga APC ba Inji Dan Majalisar Kano

An kuma taba Gwamnan tsohon na Jihar Ribas a lokacin tare da Gwamnan Jihar Kaduna na yanzu Malam Nasir El-Rufai yana tuka mota da kan sa.

Hotuna 3 da za su ba ka mamaki game da Minista Amaechi

Ministan sufuri Rotimi Amaechi

Amaechi dai ya saba irin wannan abu don kuwa ya dauki mota ya tuka shi kadai ko tare da sauran abokan sa na siyasa. Kwanan nan Ministan yayi kaca-kaca da tsohon shugaban kasa Jonathan da ya fito daga Yankin na su.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

El-Rufai ya nemi a kama matasan Arewa da su ka ba Inyamurai wa'adi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An fara samun sauki a gidajen man fetur da ke birnin tarayya, Abuja

An fara samun sauki a gidajen man fetur da ke birnin tarayya, Abuja

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel