Abin da ba a taba yi ba: Hukumar Kwastam tayi wani babban kamu a shekarar nan

Abin da ba a taba yi ba: Hukumar Kwastam tayi wani babban kamu a shekarar nan

– Hukumar Kwastam ta Najeriya ta yi wani mugun damka cikin ‘yan kwanakin nan

– Wani babban Jami’in Hukumar ya bayyana wannan a jiya

– Ana dai ganin sauyi tun bayan da Kanal Hamid Ali ya karbi shugabacin Hukumar

Kwastam ta tare kayan fasa kauri na daruruwan Miliyoyi da aka yi kokorin shigo da su. Daga watan Afrilu zuwa wannan wata an samu tare kayan sama da Miliyan 500. Cikin abin da aka karbe har da tabar wiwi boye cikin kayan gwanjo daga wata kasa.

Jami'an Hukumar Kwastam

Kwastam tayi gagarumar nasara ta damke mahaukatan kaya

KU KARANTA: Mutane sun tsallaka rijiya da baya a gobarar Landan

Abin da ba a taba yi ba: Hukumar Kwastam tayi wani babban kamu a shekarar nan

Kwastam ta dakile kayan fasa kauri na sama da Naira Miliyan 600

Kwastam ta damke kayan fasakauri na sama da Miliyan 600 a daga watan hudu na Afrilu zuwa jiya kamar yadda mu ka ji labari. Daga ciki dai akwai wasu kayan N334,042,396.8 da kuma wasu na N273,675,138.75.

Idan aka yi jimilla dai Hukumar ta kwastam ta dakile kaya na N607,717,535.55 cikin ‘yan watanni wanda wannan gagarumar nasara ce kamar yadda babba Jami’in Hukumar ya bayyana. Daga cikin abin da aka karbe akwai kaji, shinkafa, kai har da tabar wiwi Inji Jami’in.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Maganar korar Inyamurai daga Arewa [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi shugaba Buhari da kula da shanun sa fiye da al'ummar Najeriya

An zargi shugaba Buhari da kula da shanun sa fiye da al'ummar Najeriya

An zargi shugaba Buhari da kula da shanun sa fiye da al'ummar Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel