Dubi abin da aka ga wani Ministan Buhari yake yi a gida

Dubi abin da aka ga wani Ministan Buhari yake yi a gida

– An ga Minista Rotimi Amaechi shi kadai a cikin mota babu Direba

– Da mamaki dai ace tsohon Gwamnan na tuka kan sa a mota

– Wasu dai sun yi mamakin ganin wannan abu

An ga Ministan sufurin Najeriya cikin mota shi kadai

Da ban mamaki ace tsohon Gwamna na yawo ba Direba

Ko me ya kai Rotimi Amaechi Jihar Ribas din ne?

Dubi abin da aka ga wani Ministan Buhari yake yi a gida

Da mamaki: Ministan Najeriya ba Direba

Sai ga Ministan sufurin Najeriya watau Rotimi Amaechi shi kadai a cikin mota ba tare da wani Direba da ke tuka sa ba. Ba a dai saba ganin manya a Najeriya su na yawo su kadai ba tare da yara da masu gadi ba.

KU KARANTA: Yadda Buhari ya karrama wani gurgun lokacin yana mulkin Soja

Dubi abin da aka ga wani Ministan Buhari yake yi a gida

Minista Rotimi Amaechi a gida Jihar Ribas

An ga Rotimi Amaechi wanda shi ne tsohon Gwamnan Jihar Ribas a gida inda su ke takun-saka da Gwamnan Jihar mai-ci watau Nyesom Wike. Ba a dai san mai ya kai Ministan Jihar na Ribas ba a wannan lokaci.

Amaechi dai ya saba irin wannan abu don kuwa ko lokacin da yake Gwamna yak an dauki mota ya tuka shi kadai ko tare da sauran abokan sa na siyasa. Kwanan nan Ministan yayi kaca-kaca da tsohon shugaban kasa Jonathan da ya fito daga Yankin na su.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Korar Inyamurai daga Arewa: Gwamna El-Rufai yayi banbami

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel