YANZU YANZU: APC ta kori Jibrin, dan majalisa da aka dakatar

YANZU YANZU: APC ta kori Jibrin, dan majalisa da aka dakatar

- Jam'iyyar APC ta kori Abdulmumin Jibrin

- Sani Ranka, shugaban jam’iyyar na karamar hukumar, ya dauki matakin kan zargin cewa Jibrin na ayyukan da suka saba ma jam’iyya

- An zargi tsohon shugaban kwamitin kula da dacewa da ruruwa wutan abubuwan dake kawo rabuwar kai

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sashin karamar hukumar Bebeji dake jihar Kano ta kori Abdulmumin Jibrin, dan majalisar wakilai da aka dakatar.

Sani Ranka, shugaban jam’iyyar na karamar hukumar, ya dauki matakin kan zargin cewa Jibrin na ayyukan da suka saba ma jam’iyya.

KU KARANTA KUMA: Abin kunya: Saudi ta aikowa Najeriya dabino sadaka amma an saida

YANZU YANZU: APC ta kori Jibrin, dan majalisa da aka dakatar

APC ta kori Jibrin, dan majalisa da aka dakatar

Ranka ya zargi tsohon shugaban kwamitin kula da dacewa da ruruwa wutan abubuwan dake kawo rabuwar kai.

“Jam’iyyar bazata yadda da rashin da’a ga shugabanni ba. Don haka muna sanarwa da duniya cewa an kori Jibrin daga wannan jam’iyya mai albarka,” ya bayyana a wani taron manema labarai a ranar Alhamis.

Cikakken bayani na nan biyo baya..

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
PDP ta azabtar da kudancin yamma saboda sun sabi Buhari a 2015

PDP ta azabtar da kudancin yamma saboda sun sabi Buhari a 2015

PDP ta azabtar da kudancin yamma saboda sun sabi Buhari a 2015
NAIJ.com
Mailfire view pixel