Watan Ramadana: Kwankwaso yayi rabon shinkafa

Watan Ramadana: Kwankwaso yayi rabon shinkafa

- Kungiyar Kwankwasiyya tayi rabon kayan masarufi domin tallafa ma yayanta

- Cikin abubuwan da aka rarraba har da shinkafa

Kungiyar siyasar tsohon gwamnan jihar Kano, kuma sanata mai wakiltar al’ummar Kano ta tsakiya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wato Kwankwasiyya tayi rabon kayan masarufi domin tallafa ma yayanta a watan Azumin Ramadana.

Madugun Kwankwasiyya, Sanata Kwankwaso yaga dacewar taimaka ma mabiyansa a siyasa, har da sauran yan uwa musulmai a wannan wata mai alfarma domin dacewa da falalar dake tattare da hakan.

KU KARANTA: Dakarun Soji sun kakkaɓe ɓarayin shanu daga dajin jihar Kaduna

A ranar Litinin 13 ga watan Yuni, jirgin alherin ya isa jihar Adamawa, inda kungiyar Kwankwasiyya ta mika ma takwararta mai suna Buhari-Osinbajo-Again (BOA) buhunan shinkafa domin raba ma jama’a.

Watan Ramadana: Kwankwaso yayi rabon shinkafa

Shinkafa

Haka zalika a ranar Laraba, 14 ga watan Yuni, Kwankwasiyya Amana ta aika da buhunan shinkafa guda dari 400 jihar Neja ta hannun kallabi tsakanin rawwuna Hajiya Amina HOD.

Watan Ramadana: Kwankwaso yayi rabon shinkafa

Shinkafa

NAIJ.com ta kalato cewar har yanzu sanata Kwankwaso bai hakura da kokarin neman taka takarar shugaban kasa ba.

Ga sauran hotunan:

Watan Ramadana: Kwankwaso yayi rabon shinkafa

Shinkafa

Watan Ramadana: Kwankwaso yayi rabon shinkafa

Shinkafa

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Mutumin daya shiga yakin Biyafara yana da shekary 21

Source: Hausa.naija.ng

Related news
PDP ta azabtar da kudancin yamma saboda sun sabi Buhari a 2015

PDP ta azabtar da kudancin yamma saboda sun sabi Buhari a 2015

PDP ta azabtar da kudancin yamma saboda sun sabi Buhari a 2015
NAIJ.com
Mailfire view pixel