Taraliyar raba Najeriya: ‘Kowa ya mayar da wuƙarsa cikin kube’ – Osinbajo

- Mukaddashin shugaban kasa yace Inyamirai su mayar da wuƙarsu cikin kube

- Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tattauna da shuwagabannin Ibo

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya tattauna da shuwagabannin yankin kudu masu gabashin kasar nan yan kabilatr Ibo masu karajin sai an raba Najeriya an basu kasar Biyafara.

Wannan ganawa da Osinabjo yayi da shuwagabannin ya biyo bayan ramuwar gayya da matasan Arewa suka yi ga masu karajin a raba Najeriya, inda suka basu wa’adin watanni 2 dasu tattara su fita daga Arewan.

KU KARANTA: Yadda Buhari ya karrama wani Inyamuri gurgu dan bautan ƙasa

Osinbajo yace da wannan ne yasa yaga dacewar ya fara tuntubar shuwagabnnin yankunan, inda ya farad a shuwagabannin Arewa domin a samo maslaha tsakanin yankunan, tare da tabbatar musu da cewa gwamnati ba zata nade hannunta ta bari a tayar da rikici a kasa ba.

Taraliyar raba Najeriya: ‘Kowa ya mayar da wuƙarsa cikin kube’ – Osinbajo

A yayin taron

“Bayan wannan taron, zan gana da shuwagabannin addinai da Sarakunan gargajiya daga Arewa da kudu a ranar Juma’a da ranar Litinin domin jin ta bakunansa da kuma tattauna hanyoyin shawo kan lamarin. sa’anna zamu sake yin wani zama tare da shuwagabannin yankunan gabaki daya don cigaba da tattaunawa.” Inji Osinbajo.

Ga bidiyon taron nan:

Daga karshe mukaddashin shugaban kasar yace zai samu lokaci domin zama da kungiyar gwamnonin Najeriya, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.

Sauran hotuna:

Taraliyar raba Najeriya: ‘Kowa ya mayar da wuƙarsa cikin kube’ – Osinbajo

Yayin taron

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Zaka mayar? idan wani ya sanya miliya a asusun ka?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel