Majalissar dokokin jihar Katsina na tuhumar shugaban jam'iyyar APC da karkatar da buhunan taki 1,228

Majalissar dokokin jihar Katsina na tuhumar shugaban jam'iyyar APC da karkatar da buhunan taki 1,228

Majalissar Dokokin jihar Katsina na tuhumar shugaban jam'iyyar APC na karamar hukumar Batagarawa Bala Garba,da laifin cin hanci da rashawa wajen karkatar da buhunan takin noman rani har 1,226.

Majiyar mu ta Daily Trust ta rawaito mana cewa Majalissar jihar ta umurci akawun majalissar da ya tura rahoton badakalar zuwa fadar majalissar gwamnatin jihar domin daukar matakin da ya dace da shi.

NAIJ.com ta samu a wani labarin cewa Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta zuba zaratan ‘yan sanda 600 a kan titin Abuja zuwa Kaduna. Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanda, DIG Habila Joshak ne ya bayyana haka, a lokacin da ya ke kaddamar da rundunar ‘yan sandan na musamman, a kauyen Rijana, kan titin Kaduna zuwa Abuja, a cikin jihar Kaduna.

Majalissar dokokin jihar Katsina na tuhumar shugaban jam'iyyar APC da karkatar da buhunan taki 1,228

Majalissar dokokin jihar Katsina na tuhumar shugaban jam'iyyar APC da karkatar da buhunan taki 1,228

Joshak ya bayyana cewa ‘yan sanda 500 ne aka baza, saura 100 kuma jami’an ‘yan sandan kwantar da tarzoma ne daga sashen leken asiri na fannin tsaron rundunar ‘yan sanda.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel