Jami’an yan sanda sun damke barayin da suka addabi gidajen jama’a

Jami’an yan sanda sun damke barayin da suka addabi gidajen jama’a

- Jami’ an yan sanda sun zange damtse wajen garkame masu fashi da makami

-Ba da dadewa ba aka damke babban mai garkuwa da mutane a Legas

Bisa ga labari mai karfi da hukumar yan sandan X squad ta samu game da wasu barayi da suka addabi gidajen jama’a garin Minna da kewaye, tayi ram da su.

Gungun ya fashin sun shahara da fasawa cikin gidajen mutane yayinda masu gida basu nan domin kwashe kayayyakin irinsu kayan kallo da kudi.

Jami’an yan sanda sun damke barayin da suka addabi gidajen jama’a

Jami’an yan sanda sun damke barayin da suka addabi gidajen jama’a

Yan fashin sun kunshi :1. Saidu Suleiman 2. Bilya Shehu 3. Abdulraman Danladi da wani mai suna receiver.

KU KARANTA: Kotun ICC ta bukaci a garkame yaron marigayi Gaddafi, Saif

An samu kwato talabiji kirar Plasma guda 3, manyan fankoki “OX” guda 2, na’urar kamfuta 1, janareto 1 da sauran su.

An kai kararsu kotu.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel