Hukumar yan sanda ta haramtawa Dino Melaye shirya taron haduwa ba tare da izini ba

Hukumar yan sanda ta haramtawa Dino Melaye shirya taron haduwa ba tare da izini ba

Hukumar yan sanda jihar Kogi a ranan Laraba ta alanta haraamcin gudanar da wata zanga-zanga ko taron haduwa a fadin jihar Kogi.

Kwamishanan yan sandan jihar, Mr. Wilson Inalegwu, wanda ya bayar da wannan sanarwa a Lokoja a wata ganawar kwamandoji da DPO yace a fara aiwatar da wannan sabuwar doka.

Yace wasu yan bindiga sun far ma mutane a wata taron haduwa da Dino Melaye ya shirya a ranan 12 ga watan Yuni, saboda haka an dau wannan shawara.

Kwamishanan ya siffanta harin da aka kai wa mutane lokacin taron Dino Melaye a matsayin abin takaici in akalla mutane 5 sun rasa rayukansu kuma Sanatan bai nemi izini kafin gudanar da irin wannan taro ba.

Hukumar yan sanda ta haramtawa Dino Melaye shirya taron haduwa ba tare da izini ba

Hukumar yan sanda ta haramtawa Dino Melaye shirya taron haduwa ba tare da izini ba

Ya umurci jami’an yan sanda da damke duk mai motan da aka gani yana amfani da Siren daga ranan 22 ga watan Yuni.

KU KARANTA:

Amma ya togaciye gwamnan jihar, mataimakinsa, motocin asibiti, motocin agajin gaggawa da kuma motocin babban bankin Najeriya CBN.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel