Ana zargin Saraki da baiwa alkalin kotun CCT cin hancin $2m domin wanke shi

Ana zargin Saraki da baiwa alkalin kotun CCT cin hancin $2m domin wanke shi

- Jaridar Sahara Reporters ta jaddada cewa tana zargin shugaban majalisan dattawa Bukola Sarakida baiwa alkalin CCT cin hanci

- An wanke shugaban majalisan ne akan zargin laifuka 18 da ake masa yau, 14 ga watan Yuni

- Hukumar EFCC ta gurfanar da shi kan laifin rashin bayyana dukiyarsa lokacin da yake gwamna

Jaridar Sahara Reporters ta zargi shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, da laifin baiwa alkalin kotun CCT, Jastis Danladi Umar, cin hancin $2m domin wankewsa daga zunubansa.

Ana zargin Saraki da baiwa alkalin kotun CCT cin hankin $2m domin wanke shi

Ana zargin Saraki da baiwa alkalin kotun CCT cin hankin $2m domin wanke shi

Jaridar tayi waiwaye akan wata magana da tayi ranan 23 ga watan Maris, 2016 misalin karfe 8:46 na dare cewa shugaban majalisan dattawan yayiwa alkalin kotun CCT tayin $2m idan ya yarda ya wankesa daga laifukan.

KU KARANTA: An damke yan luwadi da masu fyade 124 a jihar Kano

Bayan an kwashe watanni ana dakatad da karan, a yau 14 ga watan Yuni kotun CCT ta sanar da cewa ta wanke shugaban majalisan dattawa daga laifuka 18 da ake zarginsa da shin a rashin bayyana wasu dukiyoyinsa yayinda yake gwamnan jihar Kwara.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel