Bayan ganawa da kungiyoyin Arewa, Osinbajo ya gana da kungiyoyin Igbo a yau

Bayan ganawa da kungiyoyin Arewa, Osinbajo ya gana da kungiyoyin Igbo a yau

- Farfesa Yemi Osinbajo na shirin ganawa da shugabanni daga yankin Kudu maso yamma a yau

- Ana kuma sa ran mukaddashin shugaban kasar zai ba shugabannin tabbaci kare ‘yan Igbo dake arewacin kasar

- Mukaddashin shugaban kasar ya gana da shugabannin arewa a jiya

Farfesa Yemi Osinbajo zai gana da shugabanni daga yankin kudu maso yamma kan wa’adin da wasu matasan arewa a Kaduna suka diba ma ‘yan Igbo na barin arewa.

A jiya ne mukaddashin shugaban kasar ya gana da shugabannin arewa in ya sha alwashin maganin dukkan masu tada zaune tsaye wanda ke furucin da zai wargaza hadin kan kasa.

KU KARANTA KUMA: Matar da ta fi kowa tsufa a duniya ta mutu tana da shekaru 134 (HOTUNA)

Bayan ganawa da kungiyoyin Arewa, Osinbajo ya gana da kungiyoyin Igbo a yau

Bayan ganawa da kungiyoyin Arewa, Osinbajo ya gana da kungiyoyin Igbo a yau

A ranar Talata, 13 ga watan Yuni ne ya yi alkawarin ganawa da shugabanni daga yankunan kuda biyu bayan y agama ganawa da su a lokuta daban-daban.

Shafin gwamnatin tarayyan kasar ne ya tabbatar da hakan a wasu rubutu da aka saki a shafin.

Ana kuma sa rai da cewa mukaddashin shugaban kasar zai cire tsoro daga zukatan yan Igbo kamar yadda zai ba shugabannin Kudu maso gabas tabbacin samu kariya da ma yan Najeriya baki daya.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel