Yadda Buhari ya karrama wani Inyamuri gurgu dan bautan ƙasa

Yadda Buhari ya karrama wani Inyamuri gurgu dan bautan ƙasa

- Shugaba Buhari ya karrama wani gurgu dan bautan kasa

- Wannan karramawa ta wakana ne a shekarar 1984

A zamanin mulkinsa na Soji, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karrama wani gurgu dan bautan kasa, Chukwuemeka Oliwe sakamakon wani hazaka da ya nuna.

Jaridar Abiyamo ta ruwaito, shugaba Buhari ya karrama wannan gurgu ne a shekarar 1984, inda ya lashe lambar yabo da kyautar da shugaban kasa ke baiwa duk wani dan bautan kasa da yafi nuna kwazo a yayin da gudanar da hidimar kasa.

KU KARANTA: Mutane 6 sun mutu, 20 sun jikkata a yayin gobarar bene mai hawa 27 (Hotuna)

Wannan bikin karrama yan yi ma kasa hidima na wannan shekara ya gudana ne a dakin taro na kasa dake Legas.

Yadda Buhari ya karrama wani Inyamuri gurgu dan bautan ƙasa

Buhari tare da Inyamuri gurgu dan bautan ƙasa

NAIJ.com ta ruwaito a wasu lokutan akan karrama yan bautan kasa ne da suka fi amfani ga jama’a da suka yi ma hidiman, ta hanyar gina hanya, samar da ruwan sha, asibiti da sauransu.

Anan ma wani hoton Buhari ne tare da yan hidimar kasa a garin Daura bayan ya lashe zaben shugabancin kasar nan a shekarar 2015.

Yadda Buhari ya karrama wani Inyamuri gurgu dan bautan ƙasa

Buhari da yan hidimar ƙasa

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Idan kaci karo da makudan kudi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf
NAIJ.com
Mailfire view pixel