Shin ka san wanene Ismail Ahmed da Shugaba Buhari ya ba mukami kwanan nan

Shin ka san wanene Ismail Ahmed da Shugaba Buhari ya ba mukami kwanan nan

– Fadar Shugaban kasa tayi wani sabon nadi kwanan nan

– An nada Ismail Ahmed a matsayin mai ba shugaban kasa shawara

– Mun kawo maku takaiccen labarin wannan matashi

An nada Ismail Ahmed cikin masu ba shugaban kasa shawara. Mista Ismail na cikin matasan da ke gaba a Jam’iyyar APC mai mulki. Wannan matashin yayi Digirin sa ne na farko a fannin shari’a.

Ku na da labarin cewa kwanan nan aka nada Ismail Ahmed a matsayin mai ba shugaban kasa shawara a kan harkokin inganta rayuwar Jama’a. Wanene Mista Isma'il?

Shin ka san wanene Ismail Ahmed da Shugaba Buhari ya ba mukami kwanan nan

Ismail Ahmed ne shugaban Matasan APC

1. Haihuwa

An haifi Ismail Ahmed ne a cikin Garin Kano watau a Arewacin Najeriya sai dai kuma karatu ya sa ya bar Garin.

2. Karatu

Mista Ismail yayi karatu ne a Abuja da kuma kasar waje. Ya fara karatun sa ne a Jami’ar Abuja kan bangaren shari’a daga nan kuma ya koma Amurka inda yayi Digiri har biyu a kan shari’a.

3. Siyasa

Ismail Matashin ‘Dan siyasa ne wanda ya taba neman kujerar Majalisa tun ba yau ba kuma yana cikin Matasan da ke cikin manyan Jam’iyyar APC kuma shi ne shugaban matasan Jam’iyyar.

Kun ji cewa Farfesa Osinbajo yace Gwamnatinan APC za ta fi maida hankali ne kan abubuwa 5 musamman harkar noma da kuma gyara hanyoyin kasar da sauran su.

Ku same mu a https://facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jama'a sun yi magana game da dawowar Shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel