Sanarwa! Yan arewa Gwamnati ta sake bude shafin samar da ayyukan yi ga matasa na N-Power

Sanarwa! Yan arewa Gwamnati ta sake bude shafin samar da ayyukan yi ga matasa na N-Power

- Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa a 13 ga Watan Yuni ta sake bude shafin shirin samar da ayyukan yi na gwamnati mai suna N-Power domin jama’a su samu yin rijista kuma a daukesu aiki.

- Za a fara rijista akan shafin a misalin karfe 11:30 na daren yau Talata kuma a rufe a ranar 13 ga watan Yuli na shekarar 2017

NAIJ.com ta samu labarin cewa shafin yanar gizon N-Power ta yi gargadin cewa, wadanda suka gama jami’a ne kawai za a rijista a wannan karon domin sune za a dauka a aiki kuma suna kokarin kamala aikin da suka fara na shekarar 2016 na wadanda basu da takardun jami’a.

Sanarwa! Yan arewa Gwamnati ta sake bude shafin samar da ayyukan yi ga matasa na N-Power

Sanarwa! Yan arewa Gwamnati ta sake bude shafin samar da ayyukan yi ga matasa na N-Power

A kwanakin baya ne dai Karamar ministar kasafin kudi da kuma tsare-tsare ta kasa Hajiya Zainab Ahmad ta shawarci matasa da su yi kokari wajen cike fom din tsare-tsaren samun aikin yi da gwamnati zata bude domin doga da kai.

Ministar ta bayyana cewa za'a sake bude shafin shirin nan na daukar ma'akaita na N-Power a 27 ga watan nan na Yuni da muke ciki.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf
NAIJ.com
Mailfire view pixel