Tun lokacin da Buhari ya tafi Landan, Farfesa Osinbajo bai yi magana da shi ba – Rahoton Sahara Reporters

Tun lokacin da Buhari ya tafi Landan, Farfesa Osinbajo bai yi magana da shi ba – Rahoton Sahara Reporters

Shugaba Muhammadu Buhari ya koma kasar Landa jinyan bayan dawowansa a wata Mayu. amma wasu maganganu na bayyana game da lafiyar jikinsa.

Majiya ta bayyanawa sahara Reporters cewa daya daga cikin makusantan Buhari ya kira mukaddshin shugaban kasa cewa ya saurari kira daga Buhari amma har yau bai samu kiran ba.

NAIJ.com ta tuna cewa wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Orji Uzor Kalu, yace Buhari ya samu lafiya kuma zai dawo Najeriya ranan 11 ga watan Yuni.

Tun lokacin da Buhari ya tafi Landan, Farfesa Osinbajo bai yi magana da shi ba – Rahoton Sahara Reporters

Tun lokacin da Buhari ya tafi Landan, Farfesa Osinbajo bai yi magana da shi ba – Rahoton Sahara Reporters

Amma ya bayyana cewa Kalu karya kawai yakeyi sabod babu lokacin da shugaba Buhari ya kirashi.

KU KARANTA: Rundunar soji sun gyara jirigin yaki

Sahara Reporters ta karashe da cewa shugaba Buhari bai iya sadarwa da mutane kuma ma’aikatansa biyu kadai ke tare da shi ;Tunde Saburi da Sarki Abba.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

https://www.youtube.com/watch?v=ienoPt_zbKk

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel